Usman Bello Kumo
Appearance
Usman Bello Kumo | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2023 -
11 ga Yuni, 2019 - District: Akko
11 ga Yuni, 2011 - District: Akko | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Kumo, | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Jami'ar Bayero | ||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Fillanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da doka | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Usman Bello Kumo dan majalisar wakilai ne mai wakiltar mazabar tarayya ta Akko a jihar Gombe.[1] Shi ne shugaban kwamitin majalisar wakilai kan harkokin ‘yan sanda, matsayin da ya rike a majalisa ta bakwai kuma tsohon shugaban karamar hukumar Akko sau biyu. An haife shi a Kumo, hedkwatar karamar hukumar Akko.[2][3]
Kasancewar jam'iyya
[gyara sashe | gyara masomin]Usman Bello Kumo dan jam'iyyar All Progressives Congress ne kuma yana cikin zababbun 'yan takara shida na jam'iyyar APC a zaben fidda gwani na majalisar wakilai a jihar Gombe da za su wakilci jam'iyyar a majalisar wakilai a zaben a shekara ta, 2023 a fadin Najeriya.[4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Dailytrust News, Sports and Business, Politics | Dailytrust". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-09-29.
- ↑ Online, Tribune (2020-03-09). "APC on course in meeting electorate's aspirations ― Gombe gov declares". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2022-09-29.
- ↑ "Ignore Fake News, APC is Where I Belong, Kumo Tells Supporters – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2022-09-29.
- ↑ "Gombe State APC picks six Candidates for House of Reps election". Voice of Nigeria (in Turanci). 2022-05-28. Retrieved 2022-09-29.
- ↑ Sobowale, Rasheed (2021-07-09). "List of House of Reps members and their political parties". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2022-09-29.